Barhama Aliyu Zali(@itz_bmaz) 's Twitter Profile Photo

Maganin wannam zamani yawan istigafar
Maganin wannam Zamani yawan salatin Annabi
Maganin wannam Zamanin Yawan La’ilaha illah
Mudai Alhamdulillah Wallahi wanda bai kar6a ba yayi kokari ya kar6a Dariqa itace kawai maganin wadannan masifun
Yaji Dadin da muke ji 👏🏾❤️

account_circle
Sardaunan Matasa ✊🏻(@Abdulilu1) 's Twitter Profile Photo

Wannan Itace Sana'armu ya Ubangiji ka Kara Daukaka Mu Da Kuma Sana'armu Dan Arzikin Annabi Muhammadu Rasulillahi Sallalahu Alaihi Wassallam This My Business👇

account_circle
𝙆αmαℓu∂∂ǝǝ𝗻(@Dankanawa11) 's Twitter Profile Photo

Barka Da Hutun Karshen Mako Megida
Fatanmu A kullum Nasarka Domin itace
Tamu ✊

Allah Ya Matso Da Nesa Kusa Mutanen
Karamar hukamar Dala Kai Suke Jira
Domin Cigaba Da Temakawa Mutane Kamar Yadda Kasaba

Umar Shitu(@shitu_umar79775) 's Twitter Profile Photo

Allah yakara daukaka da Nisan kwana Abu Zakariya family's Darazo local government!! Addu'a itace kawai wandda zamu iyayimuku, sakamakon Shine muke da itta agareku insha Allahu, Sharrin mutum Sharrin aljanna kunrabu dashi.

Allah yakara daukaka da Nisan kwana @Usman_Yau_78  family's Darazo local government!! Addu'a itace kawai wandda zamu iyayimuku, sakamakon Shine muke da itta agareku insha Allahu, Sharrin mutum Sharrin aljanna kunrabu dashi.
account_circle
Kasim · Ambursa(@IamKasim_) 's Twitter Profile Photo

Kar ka/ki riƙe kowa, kar ka/ki dogara da kowa sai سُبْحَانَهُ وَتَعَالَىٰ. Ku roƙi Allah kai tsaye wannan itace Sunnah Annabi Muhammad ﷺ.
• Sheikh Abdulrazak Yahya Haifan

account_circle
Fact News Hausa(@factnewshausa) 's Twitter Profile Photo

Me ku ka sani game da yadda ake sassaka itace don yin turmi a zamanance? Ku biyo mu a shirin Taskar Afrika daga Fact News Hausa.

account_circle
Maleeriya 😎(@Alkamson1) 's Twitter Profile Photo

Yanxu a kasar nan namiji meh kudi shine na gari mace kyakkyawa kuma itace ta gari, what a confused country 🤌😹

Yanxu a kasar nan namiji meh kudi shine na gari mace kyakkyawa kuma itace ta gari, what a confused country 🤌😹
account_circle
I Z A L A(@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Mafi kololuwar Daraja da Allah SWT zai yiwa Bawansa a Duniya , shine ya hore masa Alqurani. Mafi kaskantacciyar rayuwa a Duniya itace Mutum ya nesanta da Karatun Alqurani.©️

account_circle
Dr Kurana@ahmad(@AhmadHassanidr4) 's Twitter Profile Photo

Yanxu a kasar nan namiji meh kudi shine na gari mace kyakkyawa kuma itace ta gari, what a confused country 🤌😹

Yanxu a kasar nan namiji meh kudi shine na gari mace kyakkyawa kuma itace ta gari, what a confused country 🤌😹
account_circle
AlameZone Tech(@AlameZone1) 's Twitter Profile Photo

MARINA PROTOCOL QUIZ:

27/04/2024

Amsar yau itace: Number 3✅
Today's Answer is Number 3 ✅

—————————————
Providing personalized product recommendations ✅

MARINA PROTOCOL QUIZ:

27/04/2024

Amsar yau itace: Number 3✅
Today's Answer is Number 3 ✅

—————————————
Providing personalized product recommendations ✅
account_circle